Hukumar zabe ta GOSIEC a Gombe ta bayyana APC a matsayin wadda ta lashe kujerun shugabannin kananan hukumomi 24 da kujerun kansiloli 240 a zaben jihar.
Hukumar zabe ta GOSIEC a Gombe ta bayyana APC a matsayin wadda ta lashe kujerun shugabannin kananan hukumomi 24 da kujerun kansiloli 240 a zaben jihar.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Jirgin kasa ya nike wata mata inda ta yi raga-raga a Itoki, cikin Jihar Ogun, kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. An bayyana yadda matar ta je kan titin jirgin
Majalisa ta fahimci akwai cutarwa wajen shigo da man fetur da lalatacce ne cikin kasar nan, ta umarci NNPC ya dakatar da kamfanonin da ke hannu a shigo da man.
Bayan yanayi ya yi kyau a sama, jiragen yaƙin Najeriya guda biyu sun yi luguden wuta kan yan bindiga a jahar Neja, sun kashe jagorori da yaran su 37 a harin.
Wasu masu amfani da shafin sada zumunta na Twitter sun yi martani kan wani rubutu na karfafa gwiwa da Bashir Ahmed, hadimin Shugaba Muhammadu Buhari a bangaren
Dakarun sojojin Najeriya na Operation HADIN KAI sun kashe mayaka 120 a cikin yan makonnin da suka gabata. Har ila yau sun kwato makamai iri-iri daga wajensu.
Wata budurwa ta ba da mamaki yayin da ta kammala digiri da makin da ba a saba gani ba. Ta yi karatu mai zurfi, ta kammala digirinta da CGPA din da ya kai 6.9.
Kakakin majalisar dokokin jihar Zamfara, Nasiru Magarya, ya umurci magatakardan majalisar, Shehu Anka, ya rabawa dukkan yan majalisa takardar fara shirin tsige.
Gwamnatin Tarayya ta ce kasuwar gwala-gwalai ta Jihar Kano za ta yi gogayya da sauran takwarorinta a fadin duniya da zaran an kammala ta kafin karshen 2022.
Gwamnatin jihar Bauchi ta zargi wani jirgin da ke yawo a wasu sassan jihar da yiwuwar kokarin wanzar da ta'addanci a jihar. Gwamnan ya ce dole a yi bincike.
Labarai
Samu kari