Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Babu yadda ASUU ta iya don an ba Isa Ali Pantami matsayin Farfesa. Barista Iheanacho Agboti ya ce a doka, ba kungiyar ASUU ke hukunta shugabannin jami’a ba.
Yan uwan Habeeb wanda aka kashe a lokacin rikicin Hijabi a makarantar Oyun Baptist High School, Ijagbo da wasu Musulmai a Kwara sun nemi diyyan miliyan N113.
"Ba za su iya cigaba da kokarin tsige ni ba saboda maganar ta na gaban kotu," Ali Gusau ya ce a wani jawabi da yayi wa manema labarai a babban birnin jihar.
Abba Kyari ya yi karfin hali, ya maka gwamnatin Buhari a kotu saboda rashin laifyan da yake fama dashi. Ya ce kuma sharri aka yi masa kan wannan zargin kwaya.
Hukumar yan sanda reshen jihar Kaduna ta sanar da cewa dakarunta sun samu nasarar dakile harin yan ta'adda a wani kauye dake kan hanyar Abuja zuwa Kaduna .
Rundunar sojin Najeriya ta hallaka wasu 'yan ta'addan Boko Haram da dama a wani yankin jihar Adamawa. Lamarin ya faru ne a yau dinnan kamar yadda rahoto ya kawo
Mayakan kungiyar ta'addancin da ta balle daga cikin kungiyar Boko Haram, wato ISWAP sun kai harin ɗaukar fansa kan sansanin sojojin Najeriya dake jihar Borno.
Hukumar ICPC za ta gurfanar da ‘Dan Majalisan da ake zargi ya yi aiki da Digirin bogi watau Mohammed Garba Gololo a watan Afrilun 2022 a wani kotun Abuja..
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya ta bayyana bukatar a mika wa Kirisra kasar nan a zaben 2023 mai zuwa. Kungiyar ta ce ya kamata yanzu Kirista ya hau tunda Musulmi
Labarai
Samu kari