Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, ta kama wasu kudin jabu a tsabarsu da suka kai $4.7 miliyan a Abuja, an mika shi hukumar EFCC da ke garinAbuja.
Mazauna unguwar sun yi kira ga gwamnati da hukumomin da abun ya shafa a kan su dakatar da shirin kafa wajen siyar da gas din, inda suka ce hakan hatsari ne.
Wasu takardun kotu da aka binciko sun bayyana sunan Marigayi janar Aminu Kano Maude a matsayin babban sojanda EFCC ta kwace kadarorin N109 biliyan daga wurinsa.
Sojojin Najeriya sun halaka wasu kwamandojin Iswap a Sambisa ciki har da wanda ake kira Amir Buba Danfulani wanda ake zargin ya shigar da makiyaya kungiyar.
Ruwan bama-bamai da rundunar sojin Najeriya ta yi kan wasu yan bindiga ya kashe kananan yara bakwai sannan ya jikkata wasu biyar bisa kuskure a kasar Nijar.
Jakadan kasar Kenya a Najeriya, Wilfred Machage ya riga mu gidan gaskiya. Ya yanke jiki ya fai ne bayana kammala cin abinci rana kuma na garzaya da shi asibiti.
Zulum ya umurci hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Borno (SEMA) da ta lissafa tare da mika bayanai kan adadin gidajen da gobara ya shafa domin tallafawa.
Miyagun 'yan ta'adda sun tare babban titin Yawuri zuwa Koko inda suka dinga barin wuta har suka halaka matafiya 3. Sun kwashe sa'a daya suna cin barna a titin.
Mahara sun farmaki kauyen Yar Tsakuwa a karamar hukumar Rabah da ke jihar Sokoto, sun yi garkuwa da mutane tara cikinsu harda wani kansila mai ci, Lawali Bello.
Labarai
Samu kari