Hukumar NiMeT ta bayyana cewa za a sha ruwan sama mai karfi a wasu jihohi yayin da za a samu matsakaici a wasu. Sun hada da Gombe, Kano da sauransu.
Hukumar NiMeT ta bayyana cewa za a sha ruwan sama mai karfi a wasu jihohi yayin da za a samu matsakaici a wasu. Sun hada da Gombe, Kano da sauransu.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Mista Femi Adesina, mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa ba mulkin maigidansa kadai aka fara wahala da tsadar man fetur ba..
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo babbar birnin tarayya Abuja bayan ya halarci wani taro a babbar birnin Nairobi, kasar Kenya, a yau Juma'a, 4 ga Maris.
Wani jami'in dan sanda mai suna Saja Bello ya bindige tare da kashe a kalla yan sanda sintiri na mobile guda shida a Maiduguri, babban birnin Jihar Borno. Daily
Ma’aikatan gwamnatin jihar Kano sun karbi albashin su a zaftare ba kamar yadda suka saba karba ba a matsayin albashinsu na aikin da suka yi a watan Febarairu.
Soltys ya kuma shaida cewa, zai yi wahala ga 'yan sa kai su tafi zuwa Ukraine yanzu tunda an rufe sararin samaniyar kasar saboda yakin da take yi da Rasha.
Shugaban Rasha ya lalata wata tashar makamashin nukiliya da babu irinta a nahiyar Turai. Ya lalata ne a kasar Ukraine bayan barkewar yaki tsakanin kasashen biyu
Kasar Rasha ta fuskanci fushin kamfanin Google. Kamfanin ya kauracewa duk wasu nau'ikan tallace-tallace a kasar Rasha. Wannan na zuw ane bayan mamayar Rasha a U
EFCC ta na shari’a da wasu ma’aikata da ake zargin sun yi wa banki sata. Wadanda ake zargi su ne: Olusegun Babasola, Abisola Ahmed, Uchechukwu Uma, Jude Aphaeus
Birnin tarayya Abuja - Sifeto Janar na yan sanda, IGP Baba Alkali, ya amince jami'an yan sanda mata su fara sanya dan kwali mai kama da Hijabi kan kayan sarki.
Labarai
Samu kari