Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
A ranar Juma'a, 4 ga watan Maris ne rukunin farko na yan Najeriya da aka kwaso daga Poland yayin da ake ci gaba da yakin Rasha da Ukraine suka isa birnin Abuja.
A ranar Alhamis, 3 ga watan Maris rundunar yan sanda ta sanar da kama akalla mutane 462 da ake zargi da aikata ta’addanci, kisa, fashi da makami da sauransu.
Wata Blessing tana hannun rundunar ‘yan sandan Jihar Legas bisa zargin ta da watsa wa wata mai Pos, Bisola Kolawole, miya mai zafi a unguwar Ikorodu da ke jihar
Abuja - Dalilin da ya sa gwamnatin tarayya ta jinkirta jigilar yan Najeriya mazauna Ukraine zuwa gida ranar Alhamis kamar yadda akayi alkawari ya bayyana..
An yi canji a kamfanin simintin Dangote, Halima Dangote ta zama sabuwar babbar Darekta. Halima Aliko-Dangote ce ta dare kujerar da Marigayi Alhaji Sani Dangote.
Wasu 'yan Najeriya da suka tsere daga Ukraine yayin da kasar Rasha ke tsaka da luguden wuta a kasar, za su iso Najeriya a ranar Juma'a. Za su taso daga Warsaw.
Wata kungiya mai yaki da rashawa da wayar da kan al'umma 'The Citizens Awareness Against Corruption and Social Vices Initiative' ta bawa shugaban NNPC, Mele Kya
Wasu miyagun yan bindiga sun kashe mutane hudu a karamar hukumar Ohafia ta Jihar Abia, rahoton Nigerian Tribune. Mutane hudun da aka kashe sun hada da tsohuwar
Bayan wani binciken sirri da hukumar tsaron farin kaya tayi, ta ce ta gano yadda mayakan ISWAP ke horar da masu kunar bakin wake yadda za su kai farmakin .
Labarai
Samu kari