Mazauna kauyen Dansarai a Katsina sun yi artabu da ‘yan bindiga, inda aka kashe mutane hudu tare da fatattakar maharan. An ce 'yan bindiga sun tsere da suka ji wuta.
Mazauna kauyen Dansarai a Katsina sun yi artabu da ‘yan bindiga, inda aka kashe mutane hudu tare da fatattakar maharan. An ce 'yan bindiga sun tsere da suka ji wuta.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
An nada tsohon dan majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ibrahim Mohammed Ida a matsayin Wazirin Katsina. Ya maye gurbin Alhaji Sani Lugga wanda ya yi murabus.
Ana zargin wani boka, Alhaji Bala da damafarar wani dan kasuwa, Salisu Adamu, Naira Miliyan 1.3, kamar yadda The Punch ta ruwaito. An samu bayanai akan yadda wa
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya karo ilimi inda ya kammala digirin digirgir a Jami’ar Sharda ta kasar Indiya a fannin Injiniyan Ruwa.
Bayanan sirri da dakarun sojin saman ƙasar nan suka samu a Katsin ya yi sanadin halaka manyan jagororin yan bindiga yayin da suke shagalin aure a wani ƙauye.
Shugaban Hukumar harkokin gandun daji na ma'aikatar yanayi a jihar Borno, Peter Ayuba, ya tabbatar da kisan Zaki da mafarauta sukayi a karamar hukumar Konduga.
Mataimakin gwamnan jihar Kebbi, Kanal Samaila Yombe, ya karyata cewar shine ya jagoranci dakarun da suka farmaki yan bindiga wanda ya kai ga mutuwar sojoji.
Hakan ne ya sa majalisar jihar ta bayyana kujerunsu a matsayin wadanda babu kowa a kai a zauren majalisar da ‘yan majalisar wakilai 15 na jam’iyyar APC suka hal
An tattaro cewa lamarin ya faru ne a ranar Juma’ar da ta gabata a cikin yankin da aka ce suna cikin rikici da bore bisa tsige wani shugabansu tare da daura wani
Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana dalilinta na kwace fiye da hekta 74 a cikin filin Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria, ABU mai girman hekta 338, Daily Trust ta r
Labarai
Samu kari