Surutu ya yi yawa a kan canza khaki zuwa atamfa ga masu NYSC. Ministan matasan Najeriya ya tabbatar da cewa misali kurum ya bada da yake bayanin sauyin da aka kawo.
Surutu ya yi yawa a kan canza khaki zuwa atamfa ga masu NYSC. Ministan matasan Najeriya ya tabbatar da cewa misali kurum ya bada da yake bayanin sauyin da aka kawo.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta yanke hukunci a shari'ar da ke kalubalantar shugabancin David Mark a jam'iyyar ADC.
Wani dan jarida ya shiga jimami yayin da wasu bata-gari suka sace masa mota a gaban sakateriyar jam'iyyar APC da ke jihar Kaduna. Ya bayyana yadda lamarin ya fa
Lamarin tamkar wasan kwaikwayo da kaduwa tare da rashin imani sun cika garin Thika na kasar Kenya a yayin wani atisaye na kalubalantar yawan bara a kan tituna .
Saraki wanda ya samu wakilcin shugaban kwamitin yakin neman zabensa na shugaban kasa a 2023, Farfesa Tyorwuese Hagher, ya ce APC ta kasa cika alkawuran da ta da
Halimah Oguntoyinbo ta na cikin mutanen da suka shiga hannun ‘yan bindiga a titin Abuja. Wannan mata tayi aure a 2021, ta na daf da gama digirgir a ABU Zaria.
Wata kamfanin lauyoyi a Kaduna mai suna Moonlight Attorneys, a ranar Litinin, ta yi karar wani Yusha'u Abdullahi a kotun shari'a saboda kin biyan kudin N100,000
Sifeto Janar na yan sanda, IGP Baba Alkali, ya jinjinawa wasu jami'an yan sanda biyu da suka nuna kwarewa wajen aikinsu ta hanyar hana zuciyarsu tafi karfinsu.
Rikicin dai ya faro ne a lokacin da Sanata George Sekibo daga jihar Ribas, yayin da yake dogaro da doka ta 10 da 11 na majalisar dattawa, inda ya tunawa takwaro
A cewar dangote.com, masarrafar ita ce mafi girma wajen samar da takin Granulated Urea a nahiyar Afirka kuma ta mamaye hekta 500 na fili a yankin na Lekki.
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto ya bayyana cewa idan jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) ta baiwa dan kudu tikitin takara a zaben 202
Labarai
Samu kari