Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan batun ma'aikatar bogi da ake ta cece-kuce . Ta umarci hukumomin DSS da EFCC su gudanar da bincike kan lamarin
Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan batun ma'aikatar bogi da ake ta cece-kuce . Ta umarci hukumomin DSS da EFCC su gudanar da bincike kan lamarin
Abuja - Ministan aikin noma da raya karkara, Dr. Mohammad Mahmood Abubakar, ya kaddamar da shirin rabon ton 40,000 na kayan hatsi ga talakawa a fadin Najeriya.
Hukumar hana almundahana da yiwa tatalin arzikin kasa zagon kasa ta kashe miliyoyin kudi wajen gurfanar da tsaffin gwamnonin Taraba da Plateau; Jolly Nyame.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum,ya garzaya garin Monguno tun ranar Alhamis inda ya duba yadda ake raba N275m, kayan abinci da sutturu ga IDPs.
FCT Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari ya jajantawa al'ummar kasar Afrika ta kudu bisa annobar ambaliyar ruwan sama da ta auku a yankin KwaZulu-Natal, Durban.
Wata yarinya mai shekaru 14 yar Kano, Fatima Sakibu, ta lashe lambobin yabo uku a taron karrama masu sana'ar hannu na gine-gine da bajekolin basira da aka yi a
An tsinci gawar wani matashin dan kasuwar, Hassan Shehu, a gidan wani babban abokinsa a Tudun Fulani, karamar hukumar Bossi ta jihar Neja, Arewa maso tsakiyar.
Tsohon Gwamnan jihar Plateau, Jonah Jang, ya bayyana cewa afuwar da shugaba Buhari ya yiwa tsohon gwamnan Plateau Joshua Dariye da tsohon gwamnan Taraba Jolly.
Wadanda suka sace Hassan Shamidozhi, basaraken Bukpe na karamar hukumar Kwali a babban birnin tarayya Abuja, sun ba iyalansa wa’adin sa’o’i 24 su biya fansarsa.
Rahoton da ke shigowa yanzun shi ne wasu yan ta'adda sun kai hari kan jami'an tsaro a kauyen Isuofia da ke ƙaramar hukumar Aguata a jihar Anambra, kudu-Gabas.
Labarai
Samu kari