Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bar kasar Turkiyya a tsohon jirgi bayan kammala taron NATO. Majiyoyi sun ce hakan na da nasaba da dalilan tsaro.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bar kasar Turkiyya a tsohon jirgi bayan kammala taron NATO. Majiyoyi sun ce hakan na da nasaba da dalilan tsaro.
Sanata Ali Muhammad Ndume ya yi magana kan abubuwan da suka shafi tsaron Najeriya, tattali da yaki da talauci bayan zama da Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi kwaskwarima ga tuhume-tuhumen da ta ke yi wa shugaban haramtaciyyar kungiyar yan aware ta Biafara, Nnamdi Kanu, rahoton The Pu
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Laraba, ta ki bayar da belin shugaban kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB), Nnamdi Kanu.
Wani masani ilmin kiwon lafiya, Dr. Chinonso Egemba, ya gargadi yan Najeriya kan cin namar Suya da bai gas sosai ba asaboda hakan kan haifar da citar Daji (Kans
Ministan Shari’a, Abubakar Malami da Ministan Harkokin Mata, Pauline Tallen sun halarci taron Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) na wannan makon a fadar Buhari
Hukumar EFCC ta kama tsohuwar kakakin majalisar wakilai ta tarayya, Patricia Etteh, kan zargin damfara da ya shafi hukumar cigaban yankin Neja Delta, NDDC, raho
Wasu ‘yan bindiga sun kashe dangin shugaban karamar hukumar Ikwo ta jihar Ebonyi, Steve Orogwu, su uku a wani farmaki da suka kai gidansa basu same shi ba.
A cikin watanni 3, kamfanin simintin Dangote ya saida kayan N413bn, ya samu ribar N105bn. Ana tunani kamfanin Dangote Cement ya yi cinikin kusan rabin Tiriliyan
Mutane 20 ne aka tabbatar sun riga mu gidan gaskiya sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru tsakanin motar bas da tirela a babban hanyar Kaduna zuwa Ab
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya yiwa jihar Nasarawa addu’an samun masu zuwa hannun jari a cikinta kamar yadda jam'iyyar APC ta yi ciniki a bana.
Labarai
Samu kari