Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bar kasar Turkiyya a tsohon jirgi bayan kammala taron NATO. Majiyoyi sun ce hakan na da nasaba da dalilan tsaro.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bar kasar Turkiyya a tsohon jirgi bayan kammala taron NATO. Majiyoyi sun ce hakan na da nasaba da dalilan tsaro.
Sanata Ali Muhammad Ndume ya yi magana kan abubuwan da suka shafi tsaron Najeriya, tattali da yaki da talauci bayan zama da Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Jami'an tsaro na zargin masu kwarmata bayanan yan bindiga da hannu a ɓalla tsaro har yan bindiga suka samu damar kai hari da sace matafiya a hanyar Abuja-Kaduna
A halin yanzu, Tariful Islam da matarsa Farhana na cikin matsanancin farin ciki saboda yadda suka amsa takardar shaidar kammala digirinsu na uku a rana daya.
Mutum uku aka gano sun rasa rayukansu yayin da wasu tara aka sace su a sabon farmaki da 'yan bindiga suka kai wa al'ummar Tokace da ke karamar hukumar Chikun.
Illaro, jihar - Ogun Duk da halin da daliban Najeriya ke ciki na yajin aiki na jami'o'i da kwalejin fasaha, da alamun babu ranar komawarsu makaranta karatu.
Babban Sakataren Hukumar Jin Dadin Maniyyata na Jihar Kaduna, Dr Yusuf Yakubu Alrigasiyu, ya sha alwashin ba zai bari yan siyasa da ke gaba da gwamna Nasir El-R
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta ce ta dakile harin 'yan bindiga a kauyen Dabaibayawa na Batagarawa da kauyen Dankiri na karamar hukumar Dutsinma ta jihar.
Gwamna Bello Muhammad Matawalle na jihar Zamfara ya kara sabbin masarautu biyu akan masarautu 17 da jihar ke dasu inda suka koma 19 saboda yakar rashin tsaro.
Wani tsohon ma'aikacin banki, Mr Kazeem Ogidan, a ranar Laraba ya nemi a raba aurensa na shekaru 36 da matarsa Risikat a wata kotun kwastamare da ke Ikorodu, Le
Jam'iyyar NNPP ta kwatanta dan takarar shugabancin kasa a karkashin ta, Kwankwaso a matsayin "ma'aikin Ubangiji" wanda yake son yakar yunwa da hadaa kan kasa.
Labarai
Samu kari