Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bar kasar Turkiyya a tsohon jirgi bayan kammala taron NATO. Majiyoyi sun ce hakan na da nasaba da dalilan tsaro.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bar kasar Turkiyya a tsohon jirgi bayan kammala taron NATO. Majiyoyi sun ce hakan na da nasaba da dalilan tsaro.
Sanata Ali Muhammad Ndume ya yi magana kan abubuwan da suka shafi tsaron Najeriya, tattali da yaki da talauci bayan zama da Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Kwamishanan yan sandan jihar Legas, Abiodun Alabi, ya bayyana cewa yawancin matasa masu aikin tuka babur a jihar Legas yan ta'adda ne masu aikata laifuka a fadi
Wasu tsageru da ba'a sani ba sun yi garkuwa da ɗaliban kwalejin ilimi tq jihar Kaduna da yammacin ranar Litinin, sun nemi makusanta su tattara musu makudan kudi
Ministan harkokin yan sanda, Maigari Dingyadi ya bayyana cewa sai da tsohon shugaban EFCC, Ibrahim Magu ya yi ritaya kafin aka kara masa girma zuwa mukamin AIG.
Boko Haram dai kungiya ce ta ta'addanci da ta shahara a Najeriya da kasashen nahiyar Afrika makwabta, inda ta yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama da kuma salwa
Kaduna - Malama a kwalejin fasahar KadPoly wacce yan bindiga suka sace lokacin da ta shiga daji rabawa Fulani kayan azumi, Dr Rahmatu Abarshi, ta samu kubuta.
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta bankado gidajen Akanta Janar na tarayya, Ahmad Idrs, guda goma sha bakwai (17).
Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana damuwarta akan yadda kungiyoyin ta’addanci su ke ta aiwatar da harkokinsu a cikin jihar, Channels TV ta ruwaito. Yayin gabatar
Biyo bayan abinda ya faru na ta da zaune tsaye da yamutsi a makociyar Zamfara, wato jihar Sokoto, hukumar yan sanda ta kira taron lalubo hanyar daƙile lamarin.
An shiga tashin hankali a karamar hukumar Ojo da ke jihar Legas kan yunkurin da ‘yan sanda ke yi na tilasta dokar gwamnatin jihar ta hana acaba a wasu yankunan
Labarai
Samu kari