Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana umarnin da ya bari idan har Jamhuriyar Musulunci ta samu nasarar daukar fansa a kansa ta hanyar kashe shi.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana umarnin da ya bari idan har Jamhuriyar Musulunci ta samu nasarar daukar fansa a kansa ta hanyar kashe shi.
A wani taron manema labarai a Legas, malamin ya ce an shirya kudaden ne a buhu biyar na Naira miliyan 20 kowanne, kuma Cocin Methodist a Najeriya ne ya tara kud
Temitope Akande, wani dan Najeriya da ya kammala karatu a Jami'ar Harvard ya yi wa iyayensa godiya bisa sadaukarwar da suka masa a rayuwarsa. Ya wallafa wani ho
Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, Farfesa Mahmud Yakubu, ya ce hukumarsa ba zata yi amfani da Fom ɗin korafi kan abin da ya faru ba a zaben 2023.
Bidiyon tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, kuma 'dan takarar shugabancin kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana ya na kwasar rawa tare da iyalansa.
Mawaki Davido Adeleke ya yi shagube ga tsohon hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, sakamakon kaye da ya sha a zaben fidda gwanin jam’iyyar APC.
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa ta'annadi EFCC ta na neman wani toshon ɗan majalisar tarayya ruwa a jallo bisa tsallake beli da kauce wa sharia
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi wa Kungiyar Malaman Kwalejojin Fasaha, ASUP, godiya saboda janye yajin aikin gargadi tare da koma wa bakin aiki. Gwamnatin ta
Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Talata, 31 ga watan Mayu zai tafi birnn Madrid, kasar Andalus ganawa da Shugaban kasar, Pedro Sanchez. Mai magana da ya
Kuma dai, an kai harin Bam karamar hukumar Kabba dake jihar Kogi, kwanaki 18 kacal da kai harin farko. Leadership ta ruwaito cewa wannan karon ana zargin nakiya
Labarai
Samu kari