Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Za ku ji labari Ana ta ragargazar Shugaba Buhari a shafukan sada zumunta a kan matsalar tsaro domin a makon nan aka tashi da labari mai ban haushi da na murna.
Watakila za ayi shari’a da Bola Tinubu da APC a kan tsaida Musulmi a matsayin Mataimaki. Lauya ya bukaci kotu ta wargaza takarar Tinubu da APC a zaben 2023.
n kwashe dalibai daga makarantar sakandare ta tarayya, FGC, Kwali, Abuja daga dakunan kwanansu bayan harin da yan bindiga suka kai wani gari da ke kusa da makar
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Chief Olusegun Obasanjo, ya tausasa zukatan ma'abota amfani da kafafen sada zumuntar zamani bayan bidiyonsa yana rawa ya bazu.
A wata hira da aka yi dashi, kwamishinan 'yan sandan jihar Kano ya bayyana irin takaicin da yake ji game da alakar 'yan ta'adda da wasu alkalai a Najeriya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai garzaya kasar Liberia inda zai sauka a birnin Monrovia a ranar Talata domin halartar murnar cike shekaru 175 'yancin kai.
Yayin da rahoto ke nuna cewa yan ta'adda na shirin kai hari makarantar lauyoyi da ke Bwari, wasu tsageru sun farmaki dakarun soji, sun jikkata aƙalla sojoji uku
Wata matashiyar ‘yan Najeriya mai suna Ugochi ta hadu da cin amana mafi muni bayan kawarta wacce ta tilasta mata rabuwa da saurayinta ta fara soyayya da shi.
Bayan shafe tsawon watanni hudu a hannun yan ta’addan da suka suka yi garkuwa da su, Barista Hassan Usman, fasinjan jirgin kasan Kaduna ya sadu da yan uwansa.
Labarai
Samu kari