Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Soyayya babu ruwanta da tsufa ko kyawu idan ta shiga zukatan ma'abota yinta, hakan ce ta kasance ga wata budurwa yar shekara 22 da ta fada soyayyar tsoho tukuf.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu ‘yan bindiga sun kashe Kodinetan Hukumar Harajin Haraji ta Kasa (FIRS) mai kula da jihohin Zamfara, Sokoto da Kebbi a Lahadi.
Dan majalisar wakilai, mai wakiltar mazabar Birnin Kebbi, Kalgo da Bunza, Hon Bello Yakubu Rilisco ya ficewarsa daga PDP ya koma ta APC, rahoton Daily Sun.
An haife shi kuma ya girma a garin Karofi na karamar hukumar Dutsinma, jihar Katsina, Yazid mai digirin digir daga BUK yanzu ya koma sana'ar jari bola a Legas.
Jihar Ondo - Rundunar yan Sakai na jihar Ondo, wadda aka fi sani da Amotekun, sun cafke wasu mutane 168 da ake zargin ’yan mahara ne dauke da layu a cikin many.
Gamayyar Kungiyar Yarabawa ta Afenifere, ta roki shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya nuna cewa har yanzu shi ne ke jagorantar kasar. Rahoton jaridat Daily Tru.
Shahararren malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi ya soki shugabancin siyasa a Najeriya, yana mai cewa al'ummar kasar na da raunin tsarin adalci da kyau.
A kalla 'yan Shi'a shida ne suka rasa rayukansu yayin da wasu masu tarin yawa suka jigata a yayin da suka fito tattakin ranar Ashura a Zaria, jihar Kaduna.
Gwamnan na Kaduna ya mayar da martani ne ga ikirarin da kakakin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar PDP a 2023, Daniel Bawala, ya yi a shafin Twitter.
Labarai
Samu kari