Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Wani mutum dan shekara 60 mai suna Malam Bala da dansa, Sanusi Bala, ɗan shekara 35 sun mutu a rijiya a Sabon Garin Bauchi, karamar hukumar Wudil na Jihar Kano
Wani mutumi ya kai korafin surukansa caji ofis, yayin da yan sanda suka kai maganar Kotu bisa zargin iyayen da sace masa mata wacce take ɗiyarsu a jihar Neja.
Legas - Aliko Dangote, wanda shi ne ya kafa kamfanin Dangote kuma attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, ya ga an daidaita kiyasin dukiyarsa yayin da ake sayar.
Mutane sun gano gawar wasu mutum buyu mace da namiji a cikin wani gini da ba'a kammala ba a yankin ƙaramar hukumar Suleja, da ke jihar Neja ranar Talatan nan.
Friedrich da matarsa Jutta sun ce makwabcinsu na da wani zakara, Magda, wanda suka yi ikirarin cewa yana cara sau 200 a rana; lamarin da suka ce yana damun su.
Shakka babu zaman birnin tarayya Abuja na masu hannu da shuni ne. Wata budurwa ta yi bidiyon wani gidan haya da aka nuna mata kuma ta ce N750,000 za a bada shi.
Awanni kaɗan bayan sace matar ƙanin Sanata mai wakiltar shiyyar Buhari, wasu tsageru sun shiga Anguwanni da dama a cikin kwaryar birnin Katssina da tsakar rana.
Terhemen Anongo dalibi ne mai hazaka da ke son darasin Physics da Lissafi. Ya kammala makarantar sakandare da sakamako mai kyau.Ya so zama Injiniyan man fetur.
A karshen makon jiya ne aka daura auren wani kyakkyawan ango mai suna Abdul’ziz Babaji da hadaddiyar amaryarsa Aisha Aliyu Othman. Hotunansu ya burge mutane.
Labarai
Samu kari