Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Hukumar NiMet ta fitar da hasashen yanayin 26 ga Afrilu, 2026, inda ta yi hasashen cewa za samu samu tsawa da ruwa a Kaduna, Abuja, Legas da wasu jihohi.
Jama'a sun yi caaa a kan wani mai hoto bayan ya cafko kugun wata amarya a kokarinsa na koyawa angonta yadda za su yi tsayuwar daukar hoto, angon bai ji dadi ba.
Babbar kotun tarayya dake zama a Abuja ta saka ranakun 19, 20 da 21 na watan Oktoban shekarar nan domin shari'ar dakataccen DCP Abba Kyari da wasu mutum hudu.
Wata matashiya mai shekaru 30 da ta auri tsoho dan shekaru 80 ta shawarci yan mata da su auri tsoffi domin sun fi dadin sha'ani da iya soyayya da tarairaya.
Hukumar hasashen yanayi, NiMet a hasashen yanayin da tayi na cikin kwanakin nan, ta hararo cewa za a yi ruwan sama mai matukar yawa a jihohi biyar na arewa,
Mun kawo dalilin Alkali na kin yadda Gwamnati ta sallamawa kotun Amurka Abba Kyari. Ana zargin 'dan sandan da ake ji da shi da hannu a wata badakalar Hushpuppi.
Wasu tsageru sun kutsa har cikin gida da daddare, sun bindige tsohon sakataren tsare-tsare na jam'iyyar PDP a gundumar Mangu, karamar hukumar Mangu jihar Filato
Manyan alamu na nuna kungiyar malamai masu koyarwa na jami'o'in, ASUU,sun ayyana yajin aikin sai baba ta gani bayan gazawa gwamnatin tarayya na biyan bukatunsu.
An tsinta gawar Malete Tobiloba Daniel tare da wata da ake zargin budurwarsa ce mai suna Arewa Abayomi duk daliban jami'ar jihar Kwara a dakin kwanan Daniel.
Masu sana'ar sutturu a kasuwar Kantin Kwari suna cigaba da kirga asara bayan ambaliyar ruwa ta lalata kayan sama da N200m a sama da shaguna 250 da rumfuna.
Labarai
Samu kari