Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Tsohon kwamishina a Zamfara, Sheikh Abdullahi Maharazu Mafara ya gamu da tsautsayi bayan ‘yan bindiga sun bude masa wuta a hanyar zuwa taron APC.
Wata Kotu a Kubwa, babban birnun tarayya Abuja ya yanke hukuncin raba auren da aka shafe shekaru biyu tsakanin Aisha Ari da mijinta Ibrahim Hassan kan rashin so
Wani dalibi ya bayyana cewa yajin aikin ASUU da ke gudana a yanzu haka alkhairi ne a bangarensa domin ya yi amfani da wannan damar wajen bunkasa kasuwancinsa.
Bayan karɓan tsohon gwamnan Kano zuwa jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya sanar da ba da tallafin miliyan N50m ga mutanen da ambaliya ta shafa a Kwari.
Hukumomi a Brazil sun sanar da labarin mutuwar wani mutum da ake yiwa lakabi da "mutumin rami, wanda shi daya tilo ne ya rage a cikin zuriyarsa, kabilar kasar.
Farfesa Yemi Osinbajo, Mataimakin shugaban kasa a Najeriya, ya ce ba daidai bane ake kwatanta yanayin tattalin arzikin Najeriya da na sauran kananan kasashe ba.
Kungiyar ta dauki wannan matakin ne bayan zaman majalisar zartarwar na kasa da aka yi a hedikwatar kungiyar da ke Jami’ar Abuja da sanyin safiyar yau Litinin.
Jama'a sun cika da mamaki bayan bayyanar bidiyon wata yar karamar yarinya a soshiyal midiya tana addu'an samun miji nagari da kuma yalwa a cikin kasuwancinsu.
Wata kungiya a jihar Ribas ta yi kira ga gwamna Nyesom Wike, da ya mara wa takarar Peter Obi, baya domin ya fi su Atiku da Tinubu, cancanta ya gaji Buhari.
Wata matashiyar budurwa 'yar Najeriya da ke zaune a UK ta nunawa mutane dakin da take biyan kudin haya har N335,033.118 duk wata. Da dama sun tausaya mata.
Labarai
Samu kari