Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Hukumar NiMet ta fitar da hasashen yanayin 26 ga Afrilu, 2026, inda ta yi hasashen cewa za samu samu tsawa da ruwa a Kaduna, Abuja, Legas da wasu jihohi.
Wani gini da ake kan aikinsa ya rushe a daya daga cikin kasuwannin wayoyin salula wato GSM a Kano. Rahotanni na cewa ginin yana Beirut road ne, wani layi da mut
Alamu sun bayyana cewa gwamnatin tarayya na shirin bude jami'o'in Najeriya duk da yajin aikin kungiyar Malaman jami'a watau ASUU. A cewar majiyoyi a ma'aika
A ci gaba da neman mafita ga yajin aikin ASUU, ministan Ilimi na Najeriya, Adamu Adamu, ya kira dukkan shugabannin jami'o'in tarayya na kasar domin tattaunawa.
Wata matashiya yar Najeriya da ke sana'ar siyar da kifi ta bayyana cewa nan ba da jimawa ba za ta siya gida a cikin birnin Lagas, jama'a sun karfafa mata guiwa.
Neja - Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida dake garin Lapai, jihar Neja ta sanar da daukacin dalibai da Malamai su gaggauta komawa aji ba tare da bata lokacin.
Wani magidanci Malamin Firamare, Afeez, ya maka matarsa a gaban Kotun Kostumare dake zama a Ibadan yana mai neman a datse auren su sabida rashin biyan bukata.
Kamfanin Man Fetur Na Najeriya, NNPC, ta zargi jami'an gwamnati, malaman addini, hukumomin tsaro da ma wasu ma'aikatanta da hannu wurin satar danyen mai a kasar
Yanzu muke samun labarin cewa, wasu 'yan bindiga sun kitsa sace kanin tsohon gwamnan jihar Ekiti, Isaac Foyose da yammacin ranar Litinin 29 ga watan Agusta.
A cigaba da kokarin lalubo gawarwakin mutanen da Allah ya yi wa rasuwa a ibtila'in Ambaliyar ruwa a Jigawa, zuwa yanzun an tabbatarda cikawar mutum sama da 50.
Labarai
Samu kari