Wani mutum mai suna Cole Allen daga California ya kai hari da bindiga a wurin liyafar ‘yan jarida a Washington, inda aka fitar da Donald Trump cikin gaggawa.
Wani mutum mai suna Cole Allen daga California ya kai hari da bindiga a wurin liyafar ‘yan jarida a Washington, inda aka fitar da Donald Trump cikin gaggawa.
Dakarun yan sandan Sakkwato sun damke wani mutumi, Aminu Mai Roba da ke taimaka wa yan bindiga wajen sayar da shanun sata, an fara gudanar da bincike.
Tsantsan kyawu na wata jami'ar yan sanda ya ruda wani matashi a yayin wani shagalin biki a kasar Birtaniya, ya yaba mata yayin da ya nemi ta kama shi don Allah.
Za a ji yadda Bankuna ke cin ribar N50 cikin sauki a kowace Dalar Amurka. Union Bank kadai aka samu sun saida N412/$ a wannan lokaci da aka tattara rahoton.
Duk da tsallake matakai hudu a teburin hamshakan attajirai, hamshakin mai kudin Najeriya, Aliko Dangote, ya tafka asarar kudi kimanin N10.4bn daga kudinsa.
Har yanzu akwai ragowar mutane masu tsoron Allah, wani dan Najeriya mazaunin Dubai ya turowa yan uwan kudi inda suka kera mashi dankareren gida na gani na fada.
Hukumar yaki da yiwa tattalin arziki zagon kasa (EFCC) ta kwamushe kakakin majalisar dokokin jihar Ogun, Olakunle Oluomo, Channels Tv ta ruwaito a yau dinnan.
Yayin da 'yan Najeriya ke fama da tashin farashin kayan abinci, farashin Kalanzir da Gas waɗan da ake amfani da su wajen girki sun tashi sosai a wssu jihohi
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC tace tana binciken gwamnan Zamfara, Muhammad Bello Matawalle bisa zargin almundahan
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa cikin watanni shida masu zuwa, yan Najeriya zasu yabawa gwamnatin jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
A kalla gawarwaki guda 15 ne aka ciro daga Rafin Ngadabul da ya yi ambaliya a Maiduguri, Jihar Borno, The Punch ta rahoto. Shugaban hukumar bada agajin gaggawa.
Labarai
Samu kari