Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa a shirye yake ya sadaukar da ransa domin ceto daliban da 'yan bindiga suka yi awon gaba da su zuwa daji.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa a shirye yake ya sadaukar da ransa domin ceto daliban da 'yan bindiga suka yi awon gaba da su zuwa daji.
Ma'aikatar ilimi ta kasa ta yi magana kan rade-radin cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta rusa hukumar NBAIS da ke amfanar da ɗalibai Musulmi a Najeriya.
Yayinda ake barazanar harin yan ta'addan a birnin tarayya Abuja, Gwamnatin Amurka ta bukaci iyalan ma'akatansu dake zama a Abuja su bar birnin da gaggawa..
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya bada Naira miliyan 20 ga cocin katolika da ke jihar Benue. Rabara
An samu karin kasashe da suka ce akwai yiwuwar a kai hare-hare a Najeriya. Jihohin da aka ce ayi hattara da su sun hada da Filato, Neja, Kogi, Abia da Delta.
Dan takaran kujeran shugaban kasa karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party, Atiku Abubakar, ya dira birnin Washington D.C don yakin neman zabensa na 2023.
Wasu yan Najeriya wadanda abin ke damunsu, sun roki gwamnatin Birtaniya ta bada belin tsohon mataimakin shugaban majalisar Najeriya, Ike Ekweremadu da matarsa.
Jirgin Airforce 001 na shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tashi daga babbar tashar jirgin Seoul, kasar Koriya ta kudu kuma yana hanyar dawowa gidan Najeriya .
Wani magidanci mai suna Faustin Kimaro da ya fito daga Bukoni a yankin kudancin Tanzania ya sha ruwan yabo kan sauya kauyensa da yayi, ya gina hanyoyin tafiya.
Kwana uku bayan fitar da gargadin kai harin ta'addanci, wani sabin rahoto ya ce Amurka ta bada shawarwari ga yan Najeriya don kare kansu. Kamar yadda PRNigeria
Rundunar ‘yan sandan jihar Ondo tace ta fara bincike kan mutuwar wani mutum da ake zargin ya sheka lahira bayan sun gama gwangwajewa da wata mata otal a jihar.
Labarai
Samu kari