Gwamnatin Iran ta sanar da cewa za a shafe kwana bakwai ana jerin bukukuwan jana'izar Ayatollah Ali Khamenei daga ranar 3 ga Yulin 2026 a Tehran.
Gwamnatin Iran ta sanar da cewa za a shafe kwana bakwai ana jerin bukukuwan jana'izar Ayatollah Ali Khamenei daga ranar 3 ga Yulin 2026 a Tehran.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Wani magidanci ya koka bayan ya ga matarsa tana shan magungunan kanjamau. Ya bankado cewa tana da cutar ne bayan shekaru uku da suka yi aure. Yace ta cuce shi.
Buhari zai bar gadon mulkin Nigeria da bashin Naira tiriliyan 77 da doriya, domin yadda bashin yai wa gwamnatin Nigeria katutu da kuma yadda gwamnatin kekara ci
An ci gaba da sauraron karar da Asiya Balaraba ya ga gwamnan jihar Kano ta shigar tana Kalubalantar Mijinta akan ya sauwakemata ta hanyar ya saketa ko su rabu
Wani magidanci ya bankado boyayyen sirrin da ke gidansa. Ya sanar da cewa dukkan yaran da suka haifa da matsar ba nashi bane kuma yace zai tafi gwajin DNA.
Yan sanda sun kama wani Nuhu Umar Usman kan zarginsa da halaka matarsa ta hanyar harbinta da bindigan mafarauta a cikin dare yayin da ya ke tsammanin dansa ne.
Wani matashi dan Najeriya ya shirya gagarumin biki a kauyensa don murnar kera wata mota mai siffar G-Wagon. Jama'a a soshiyal midiya sun jinjinawa kokarinsa.
Rundunar yan sandan jihar Kano tayi holen yan daba kimanin su sittin da suke kakarin tada tarzoma a lokacin da dan takarar jam'iyyar APC Bola ke Kamfe a Kano
Wata daliba da ke karatu a jami'ar Bayero da ke kano ta wallafa yadda barayi suka shiga dakin kwanan dalibai mata tare da sace musu wayoyi masu yawan gaske
Wani sufeton dan sanda ya riga mu gidan gaskiya yayin da yake musayar wuta da wasu 'yan bindiga a jihar Nasarawa. An bayyana yadda lamarin ya faru a Akwanga.
Labarai
Samu kari