Latest
Hukumar yaki da rashawa da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'anati, EFCC ta kama wani da ake zargi da safarar sassan mutane, rahoton The Cable. A wata sanarw
Wasu 'yan bindiga dauke da miyagun makamai sun sace daliban jami'ar jihar Abia dake Uturu (ABSU).Kamar yadda rahotanni suka bayyana, lamarin ya auku ne a cikin.
Wasu mazauna Unguwar Yamadawa a Dorayi Babba dake kwaryar birnin Kano sun kama wasu yan bindiga biyu da daren ranar Laraba bayan yunkurin su na satar mutane ya
Darakta Janar na hukumar kula da sararin samaniya ya bayyana cewa, Najeriya na bukatar samun karin tauraron dan Adam wajen tabbatar da kame masu aikata laifuka.
Musulmai a fadin duniya a cikin kwanakin goma na karshe na wata mai alfarma ta Ramadana na gudanar da ayyukan Ibada domin dacewa da daren Lailatul-Qada ri.
Ministan Kuɗi, Zainab Ahmed, ta musanta zargin da akewa gwamnatin tarayya cewa tana shirin zabtarewa ma'aikata albashi, tace adalci take shirin yiwa ma'aikatan.
Kwamitin da gwamnatin jihar Katsina ta kafa domin ya binciki musabbabi da kuma dukiyar da gobarar kasuwar katsina ta laƙume ya miƙa rahotonsa ranar Laraba.
Kasa da sa'o'i 24 da nada sabon kwamishinan 'yan sanda a jihar Anambra, Christopher Adetokumbo Owolabi, 'yan bindiga sun kai farmaki ofishin 'yan sanda dake.
Gwamnan jihar Niger, Alhaji Abubakar Sani Bello ya sallami kwamishinan ayyuka da gine-gine da cigaba na jiharsa, Injiniya Ibrahim Muhammad Panti daga aiki, jari
Masu zafi
Samu kari