Latest
Kasar Saudi Arabia ta sanar da cewa a ga jinjirin watan Shawwal ba a yau Litinin, 11 ga watan Mayun 2021. Hakan yasa za a cika watan Ramadan ya kai talatin.
Rundunar soji tace zata gudanar da bincike bisa zargin da akewa wani jami'inta cewa ya kashe wani mai siyar da kankana a jihar Zamfara ba tare da dalili ba.
SpaceX, wani kamfanin Amurka da ke hada tauraron dan Adam wanda hamshakin attijirin nan, Elon Musk ya samar, yana neman sahalewar hukuma don fara samar da intan
Dan sanda mai mukamin DSP mai suna Abdulqadir Garba Hardo, wanda wasu da ake zargin 'yan bindiga ne suka harba a jihar Kebbi ya riga mu gidan gaskiya a Gusau.
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da wasu sabbin matakan tsaro ga yankunan kudancin Najeriya. Ya kuma amince da wata takarda kan shan muggan kwayoyi a kasar.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta bayyana cewa, shugaba Muhammadu Buhari ya gaza ta fuskar bai wa Najeriya tsaron da ya kamata. Ta ce idan Villa babu tsaro to ba tsaro.
Ƙungiyar inyamurai ta Ohanaeze Ndigbo, ta ɗau zafi bisa zargin da takewa rundunar sojin ƙasar nan cewa tana tura musulmai yan arewa yankinsu da wata manufa.
Wata mata mai aikin shara a banki ta ajiye aikinta bayan shekaru 35 tana gwagwarmaya don ciyar da yaranta. Matar mai suna Julie, ta bar wasika mai sosa zuciya.
Ministan yada labarai da al'adu Lai Mohammed ya bayyana matsayar gwamnatin tarayya game da lamarin tsaro da kasar ke fuskanta. Ya ce 'yan bindiga basu fi karfin
Masu zafi
Samu kari