Latest
Wani dan Najeriya mai shekaru 11 kacal da haihuwa, Musa Mustapha, ya zama zakaran dan wasan Tebir na yan kasa da shekara11 a duniya. Dan yaron yace bai jin dadi
Kwanan nan Kungiyar Saraki Is Coming Door To Door 2023 Organisation sun yi wa Manoma abin alheri a cikin damina. Kungiyar ta na so Saraki ya nemi Shugaban kasa.
Daga jin labarin shigowar Taliban, shugaban kasar Afghanistan Ashraf Ghani ya tattara kudade da dama na kasar ya tsere dasu zuwa wata kasa. An ga kudi har a kas
Cikin kankanin lokaci Afghanistan ta zama filin daga tun bayan shugaban kasar, Ashraf Ghani ya tsere daga kasar baki daya bayan mayaka sun shiga birnin Kabul.
Yan bindiga sun sace dalibai da dama da malami guda daya a makarantar Islamiyya da ke kauyen Sakkai a karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina, Daily Trust ta r
Karu Ishaya, sakataren hukumar samar wa da mahajjatan addinin kirista walwala, CPWB, na jihar Gombe ya bayyana yadda gwamnatin jihar Gombe ta tallawa mahajjata.
Kotu a jihar Kano ta yankewa wani mutum hukuncin share masallaci na tsawon kwanaki 30 bisa laifin sace Al-kur'ani guda takwas da ya yi a wani masallacin a Kano
Wasu yan bindiga da ake zargin yan fashin dahi ne sun farmaki kauyen jihar Zamfara, inda suka hallaka mutum 11, sannan suka yi awon gaba da wasu sama da 40.
Gwamnatin kasar Tanzania ya yi kira da babban murya ga wasu mazaje dake takaran nono da 'yayansu cewa su daina saboda hakan na hana jariran samu isasshen abinci
Masu zafi
Samu kari