Latest
Da daren Talata ne aka fara jin harbe-harbe ko ta ina a wasu unguwanni biyu dake wuraren Yala a jihar Cross River. Anji harbin ne a O’oba da Okpame tun dare.
Gwamna Yahaya Adoza Bello na jihar Kogi ya dage cewa lallai bai kamata a yi amfani da shugabancin karba -karba wajen tantance shugaban kasar Najeriya a 2023 ba.
Hayakin janaerto ya hallaka wasu mutane 7 dake rayuwa a gida daya jihar Osun. An ruwaito cewa, an ceto wata yarinya 'yan shekaru 14 daga cikin gidan mamatan.
Biki yayi biki, ana cigaba da shagulgula tare da shirin bikin gidan shugaban kasa da na masarautar Bichi. A jiya Talata ne aka yi liyafar saka lalle na Zahra.
Jihar Kano ta bayyana cewa, maniyyata aikin Hajjin 2021 za su iya zuwa domin karbar kudadensu da suka biya domin zuwa Hajjin 2021 da ya gudana ba tare da su ba.
Gabanin zaben gwamnan Anambra a watan Nuwamba, jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta kaddamar da kwamitin yakin neman zabe karkashin jagorancin Uzodinma.
Kano - Bayan dawowa sauraron karar Sheikh Abduljabbar Kabara ranar Laraba, Alkalin Kotun ya saurari dukkan bangarori biyu, sannan ya bukaci a bashi lokaci.
Gwamnan jihar Kogi ya bayyana cewa, bai kamata 'yan Najeriya su duba yanki ba wajen zaban shugaban kasa na gobe. Ya ce kawai su duba cancanta shi yafi komai.
Nyesom Wike ya bayyana abin da ya sa ya huro wa Shugaban PDP wuta. Gwamnan na Ribas yace Uche Secondus da majalisarsa, ba za su iya doke APC a zabe mai zuwa ba.
Masu zafi
Samu kari