Labaran Kannywood

Labaran Kannywood Zafafan Labaran

Ban auri Hadiza Gabon ba – Ali Nuhu
Ban auri Hadiza Gabon ba – Ali Nuhu
daga  Aisha Musa

Shahararren jarumin nan na Kannywood, Ali Nuhu ya karyata rade-radin dake yawo, cewa ya auri fitaciyyar jarumar Kannywood Hadiza Gabon cikin sirri a jihar Kano.