Tsohon ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Ali Pantami ya zama ɗan takarar jam'iyyar PDP a zaɓen gwamnan jihar Gombe na 2027.
Tsohon ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Ali Pantami ya zama ɗan takarar jam'iyyar PDP a zaɓen gwamnan jihar Gombe na 2027.
Azeez Ayinde Onifade, wanda kuma babban mataimaki ne ga marigayi jarumin Nollywood, Taiwo Hassan, ya bayyana yanayin da ubangidansa ya tsinci kansa.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wasikar da Rahama Sadau ta aike ma MOPPAN na neman afuwa na kunshe da magiya tare da nuna nadamar abubuwan da suka faru a baya, inda
Tsohuwar jaruma wacce ta shahara a dandalin Kannywood a lokacin baya, Mansurah Ish, ta fayyace dalilan da suka sanya ta kafa gidauniyar “Todays life Foundation”
Da dama daga cikin tsofaffin jaruman Kannywood, wanda tauraron yake haskawa, da wadanda suka sha miya sun fitar farin dango wajen taya abokiyar aikinsu, Fati.
NAIJ.com dai har ila yau ta samu cewa ganin haka ne ma ya sanya majiyar tamu ta shiga yin bincike don sanin ainahin musabbabin mutuwar auren na jaruman masana'a
Labaran da muke samu daga masana'antar Kannywood na nuni da cewa wasu bata garin mutane sun haura a gidan fitaccen jarumin fina-finan Hausa musamman ma a fagen
Tsohuwar jaruma, Mansurah Isah ta goyi bayan furucin Umma Shehu kan martanin da ta maida wa Ummi ZeeZee na cewa yan wasan yanzu sun fin a baya gogewa.
NAIJ.com dai ta samu cewa matan sun shawarci daukacin matan Arewar da su rike sana'ar duk da suke yi sosai ba tare da damuwa da cece-kucen da jama'a za su rika
Fitaciyyar ‘yar wasan nan ta Kannywood wacce aka fi sani da suna Fati SU ta bayyana cewaa akwai wasu abubuwa guda uku dake matukar burgeta a Kannywood.
Shahararriyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood mai suna Saratu Gidado da kuma aka fi sani da sunan Daso ta fito ta bayyanawa duniya babb
Labaran Kannywood
Samu kari