Labaran Kannywood

Labaran Kannywood Zafafan Labaran

Kannywood: Babu sa'ata a matan Kannywood - Jamila Nagudu
Kannywood: Babu sa'ata a matan Kannywood - Jamila Nagudu
daga  Mudathir Ishaq

Shahararriyar jarumar nan ta Fina-finan Hausa, Jamila Nagudu, ta bayyana cewa babu sa'arta a duk matan da ke harkar fim a yanzu.A hirarta da shashin BBC Hausa ta ce kwarewa ce ta sa ta ke iya taka kowacce rawa da aka nemi ta yi.