Hukumar tace fina-finai ta bukaci fitacciyar jaruma Ini Edo ta sauya taken fim dinta da ake kira 'A Very Dirty Christmas' bayan korafe-korafen CAN da jama’a.
Hukumar tace fina-finai ta bukaci fitacciyar jaruma Ini Edo ta sauya taken fim dinta da ake kira 'A Very Dirty Christmas' bayan korafe-korafen CAN da jama’a.
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Kannywood Hadiza Muhammad, wacce aka fi sani da Hadizan Saima ta bayyana cewa cewa ta soma sha'awar fina-finai ne tun lokacin da take da aure. A cewarta, "Karance-karancen littafai da kallon
A cigaba da kawo maku fitattun al'amurran da suka faru a shekarar 2017 da ta wuce, yau ma gamu dauke da wani rahoton sabon salo na manyan mata iyaye kuma 'yan kwalisa da suka caba kayattacen ado a 2017: Haka ma dai
Fitaccen jarumin fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya ce ya yi kura-kurai da yawa a rayuwarsa. A sakon da ya wallafa a shafinsa na Facebook da Instagram, Zango ya ce amma lokaci bai kure masa na gyara su ba. NAIJ.com ta samu cewa ja
Jarumar dai ta bayyana hakan ne lokacin da take bayar da ansa ga masoyan ta da ta damar yi mata tambaya a shafin ta na dandalin zumuntar zamani na Instagram a kwanan baya. An tambayeta wanda ya koyamata rawa? Ta amsa cewa “Ali Nuh
Babban jarumin nan mai suna Sadiq Ahmad ba boyayye bane ba sam a harkar fim domin kuwa yana cikin tsirarun masu harkar da suka fito daga garin Jos da kuma tauraruwar su ke haskawa a masana'antar Kannywood din. Ya kara da cewa a lo
Fitaccen dan wasan kwaikwayo na fina-finan Kannywood, Aminu Sherrif Momoh, y ace masana’atar fina-finan Hausa ba za ta cigaba ba sai an daina fina-finan da basu da al-kibla Aminu Sherrif ya bayyana haka ne a wata hira
Hotunan jarumin dandalin Kannywood tare da matarsa inda yake narkar da zuciyar ta da kalamun soyayya.Wadannan hotunan sun tabbatar da maganar Hausawa cewa soyayya ruwan zuma ce, kuma idan kuka kalli hotunan zaku tabbatar da hakan.
Hakika wakoki na daga cikin al'adar malam bahaushe inda tun asali aka same shi da su. Sai dai wakokin a wannan zamanin sun canza sabon salo inda mutane suka zamanatar da su ta hanyar yin su da kayan kade-kaden zamani. Haka zalika
"Gaskiya ara'ayina abinda akayiwa Rahma Sadau ya yi tsauri da yawa. Domin duk wanda ya yi laifi ya gane kuskuren sa ya kamata ayi masa afuwa. Kuma suma Moppan din ai suna laifi. Wallahi da zamu tona masu asiri suma duk sai an canj
Labaran Kannywood
Samu kari