Nigerian news All categories All tags
Babu sa'ata a matan Kannywood - Jamila Nagudu

Babu sa'ata a matan Kannywood - Jamila Nagudu

- Jamila Nagudu tayi ikirarin cewa babu sa’arta a yan matan Kannywood

- Ta bayyana hakan ne a wani hira da tayi da sashin BBC Hausa

- Jamila ta kasance gwana a duk matsayar da aka daura ta a kai

Shahararriyar jarumar nan ta Fina-finan Hausa, Jamila Nagudu, ta bayyana cewa babu sa'arta a duk matan da ke harkar fim a yanzu

Saboda haka ita uwa ce a cikin masu harkar shirya fina-finan.

A hirarta da shashin BBC Hausa ta ce kwarewa ce ta sa ta ke iya taka kowacce rawa da aka nemi ta yi a fim.

Babu sa'ata a matan Kannywood - Jamila Nagudu

Babu sa'ata a matan Kannywood - Jamila Nagudu

Kamar yadda kuka sani Jamila ta kasance tauraruwar da aka dama da ita kuma ake kan damawa da ita a masana’antar ta shirya fina-finai.

KU KARANTA KUMA: Gwamnonin APC 5 da ake zargin zasu koma PDP kafin zaben 2019

Hakan ya samo asali ne ga yadda jarumar kan taka rawar gani a duk bagiren da aka daurata yayin shirya wasa.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel