Sunaye: Manyan jaruman Kannywood dake cikin kwamitin kamfen din Aisha

Sunaye: Manyan jaruman Kannywood dake cikin kwamitin kamfen din Aisha

A ranar Talata da 1 ga watan Janairun 2019 ne uwargidan shugaban kasar Najeriya, Asiha Buhari ta kafa kungiya da zata taimaka wurin tallata mai gidanta, Shugaban kasa Muhamadu Buhari gabanin babban zaben 2019.

Daily Trust ta ruwaito cewa Aisha Buhari za ta jogaranci kungiyar yakin neman zaben ne tare da uwargidan mataimakin shugaban kasar Najeriya, Dolapo Osinbajo.

Sunaye: Manyan jaruman Kannywood dake cikin kwamitin kamfen din Aisha

Sunaye: Manyan jaruman Kannywood dake cikin kwamitin kamfen din Aisha
Source: Twitter

Kamar yadda aka saba a kowanne shekara, 'yan siyasa ne hadin gwiwa da fitattun mutane musamman 'yan wasan kwaikwayo da ke da al'umma domin taya su yakin neman zabe.

DUBA WANNAN: 'Yan ta'addan sun kwace iko da kananan hukumomi 8 a jihar Katsina

A wannan karon, Aisha Buhari ta zabo wasu fittatun jaruman Kannywood da za su taya ta yakin neman zaben.

Ga sunayensu kamar haka:

1. Ali Nuhu

2. Adam A. Zango

3. Fati Abdullahi Washa

4. Halima Atete

5. Asiya Ahmad

5. Rukayya Dawaiyya

7. Maryam Yahaya

8. Fati S.U.

9. Bilkisu Abdullahi

10. Hannatu Bashir

11. Ali Isa Jita

12. Husainin Danko

13. Baban Chinedu

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel