Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya karrama marigayi Sheikh Dahiru Bauchi, inda ya rada wa jami'ar Kimiyyar Lafiya ta Azare sunan marigayi Malamin Tijjaniyya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya karrama marigayi Sheikh Dahiru Bauchi, inda ya rada wa jami'ar Kimiyyar Lafiya ta Azare sunan marigayi Malamin Tijjaniyya.
Hukumar tace fina-finai ta bukaci fitacciyar jaruma Ini Edo ta sauya taken fim dinta da ake kira 'A Very Dirty Christmas' bayan korafe-korafen CAN da jama’a.
Fitacciyar jarumar nan mai shirya fina-finan Hausa kuma gwanar rawa a masana'antar Rahama Sadau ta shawarci dukkan masu sha'awar bin sahun ta wajen yin fim musamman ma mata da su sa jajircewa a sana'ar ta su. Fitacciyar jarumar da
Daga cikin abubuwan da gajiyayyun suka samu daga hannun Hadiza akwi shinkafa, Taliya, suga da sauran kayayyakin hatsi, inda aka hangesu cikin farin ciki a yayin da suke kwasar rabonsu, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito
Masana’antar shira fina-finan Hausa ta Kannywood ta gudanar da gagarumin taro na fidda gwanaye. An gudanar da taron ne domin ba manyan jarumai lambar yabo, sannan kuma an gudanar da na wannan shekarar ne a jihar Katsina.
Maryam Gidado wacce aka fi sani da Maryam Babban Yaro ta kasance daya daga cikin mata da suka shahara a farfajiyar shirya fina-finan Hausa ta kannywood. Maryam dai ta kasance bazawara domin ta taba yin aure har sau biyu.
Za ku ji cewa maganar yakin neman zaben tsohon Mataimakin Shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya dage wajen neman kujerar Shugaban kasa inda ya nemi goyon bayan dinbin Matasa. Ana tunani dai Atiku zai yi takara a 2019.
Rundunar yan sanda ta kasa reshen jihar Enugu, tayi ram da wasu da ake zargin yan kungiyar asiri ne da kuma yan fashi da makami su 25, a ranar Litinin din da ta gabata da misalin 1:00 na dare, yayin wani taron mambobinsu a jihar.
Daga karshe ya bayyana ma majiyar mu cewar duk a cikin wakokinsa ya fi kaunar wakar ‘Dan Adaln Mubi’ da kuma ‘Sardaunan Dutse’, musamman saboda a cewarsa duk abinda ya fada a cikin wakar ya gansu a zahiri, wasu kuma ya ji su.
Shahararen mawakin nan na Hausa, Abubakar Sani yayi sharhin akan furucin da shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi game da matasan Najeriya a kasar Ingila. Acewar Abubakar, matasan kasar sun wuci a kirasu da cima-zaune.
Shahararriyar jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood watau Umma Shehu a karon farko ta fito tayi tsokaci game da firar da tayi da fitaccen dan fim din nan, ma'aikacin tashar tauraron dan adam ta Arewa24,
Labaran Kannywood
Samu kari