Dandalin Kannywood: Wasu bata-gari sunyi wa jaruma Aisha Tsamiya kutse

Dandalin Kannywood: Wasu bata-gari sunyi wa jaruma Aisha Tsamiya kutse

- Wasu bata-gari sunyi wa jaruma Aisha Tsamiya kutse

- Sun yi mata kutsen ne a shafin ta na dandalin sada zumuntar Instagram

- Tuni dai jarumar ta sauya wani asusun a dandalin mai adireshi kamar haka @aishaaleeyutsamiya

Labarin da muke samu dai na tabbatar mana da cewa an samu wasu bata-gari da ba'asan ko suwaye ba da suka yi wa fitacciyar jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa na Kannywood kutse a shafin ta na dandalin sada zumuntar Instagram.

Dandalin Kannywood: Wasu bata-gari sunyi wa jaruma Aisha Tsamiya kutse
Dandalin Kannywood: Wasu bata-gari sunyi wa jaruma Aisha Tsamiya kutse

KU KARANTA: Shigar mata fim na da anfani - Wata jaruma

Mun samu dai cewa yi mata kutsen ne ke da wuya sai suka fara saka hotuna da abubuwan da basu dace ba tare kuma da yunkurin yin anfani da sunan ta wajen yin damfara da kuma rokon jama'a.

Legit.ng dai ta samu cewa tuni dai jarumar ta sauya wani asusun a dandalin mai adireshi kamar haka @aishaaleeyutsamiya tare kuma da sanar wa da jama'a musamman ma masoyan ta da masu sha'awar fina-finan hakan.

Kafar dandalin sada zumunta ta Instagram dai kafa ce da jaruman fina-finan na Hausa ke anfani da ita sosai musamman ma wajen ganawa da masoyan su kuma jarumar na anfani da kafar sosai.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng