Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
Ita dai kasar ta Israila, bata son kasar ta Iran ta mallaki duk wani babban makami da ka iya lahanta ta, musamman ganin kasar ta Iran ta yarda da wani hadisi mai kiran da Musulmi su bi wani, wai Mahdi da zai zo haka kawai ya....
'Yan ta'addar Houthi 'Yan Shi'a da ke Kasar Yaman sun sake kai hari ga Saudiyya da makamai masu linzami 3 ammasai dai an yi amfani da garkuwa wajen bata makaman tun kafin fadowarsu. Tashar talabijin ta Al-Akhbariyya ce ta bayyana
A cikin jerin Fitattun mutane 75 da mujallar Forbes ta fitar na wannan shekarar, Dangote ne kadai sunansa ya fita daga Nahiyar Afrika inda ya zama mutum na 66 wanda ya shige gaban Mataimakin Shugaban Amurka, Mike Pence.
Wani Dan jaridar Najeriya, Abubakar Ibrahim, ne ya lashe wata gagarumar lambar yabo na marubuta a duniya mai suna Michael Elliot Award saboda rahotannin da ya rubuta akan adadin mutanen da suka rasu ko rasa muhallinsu sakamakon ta
Tsohon Jakadan Amurka a Najeriya, John Campbell, ya bayyana cewa idan har gwamnatin Najeriya karkashin shugaba Muhammadu Buhari ta ci gaba da garkame shugaban kungiyar yan Shi'a to lallai za a iya samun rikici irin na Boko Haram.
Da sanadin wallafar shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa uwargidan shugaban kasar Brazil, Marcela Temer, ta yi kukan kura ta tsunduma cikin wani tafki dake fadar shugaban kasar domin ceto karen ta da ta saba kiwon sa.
Jagoran Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres, ya yi Allah wadai da kazamin harin da wasu yan ta’adda suka kai kauyen Gwaska da ke karamar hukumar Birnin Gwari na Jihar Kaduna. A harin kwanan nan, an kashe mutane 58.
Lamarin ya faru ne sakamakon kofar baya ta motar data bude direbobin basu sani ba akan hanyarsu na kai kudade a jihohi daban-daban, inda jikkunan kudi da rafofin kudi suka dinga fita ta baya suna bin iskan kafin motar ta tsaya.
Kocin Real Madrid Zinedine Zidane ya ce za a dauki hoton idan sahun Cristiano Ronaldo amma akwai yiwuwar zai buga wasan karshe na gasar zakarun Turai da za su kara da Liverpool. Dan wasan na Portugal, mai shekara 33, ya samu...
Labaran duniya
Samu kari