Shugaban ƙaramar hukumar Maradun a jihar Zamfara ya ce ’yan bindiga sun ƙona mutum 12 da ransu har lahira na iyalin wani mafarauci a ƙauyen Gidan Taba.
Shugaban ƙaramar hukumar Maradun a jihar Zamfara ya ce ’yan bindiga sun ƙona mutum 12 da ransu har lahira na iyalin wani mafarauci a ƙauyen Gidan Taba.
Shugaba Donald Trump ya amince cewa korar baƙi ta yi tsauri a wasu lokuta, ya kuma yi magana kan tattalin arzikin Amurka, maƙiyansa da zaɓen 2028.
Tsohon Shugaban Najeriya, Gooodluck Jonathan zai jagoranci Shugabannin Afrika zuwa kasar Mali gobe. Shugabannin Afrikan su na kokarin maida Keita kan mulki.
Wata tsohuwa da aka bayyana cewa ta mutu ta tashi bayan tayi kwana daya dakin ajiye gawa na wani asibiti dake kasar Rasha. Matar mai suna Zinaida Kononova mai..
A kudancin jihar Kaduna, an hallaka iyalan Mai Gari a rikicin da ake ta yi, bayan haka mutum 5 sun mutu a Zongon-Kataf kamar yadda Kungiyar SOKAPU ta fada.
Mun ji cewa Alkali ya daure Shugaban kamfanin man Rahamaniyyah da Yaronsa a Birtaniya, Abdulrahman Bashir zai shafe watanni goma ya na tsare a gidan kaso a UK.
Ofishin jakadancin ya bayyana cewa ya dauki wannan mataki ne sakamakon harin da wasu batagari su ka kai ofishin jakadancin tare da raunata wasu ma'aikatan ofish
Kungiyar Jama’atul Izatil Bidi’a wa Iqamatun Sunnah ta zauna kan batun bude jami’a. Maganar bude Jami’ar addini ta yi nisa,shugaban Izala ya bayyana wannan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari da Sarki Salman bin Abdulaziz sun tattauna yadda za a karfafa alaka tsakanin kasashen biyu masu arzikin man fetur don ci gabansu.
A halin yanzu, NBS ta ce kaya su na kara tsada babu kaukautawa. Kayan abinci da masarufi sun yi tsadar tashin hankali a Jihohin Arewa irinsu Bauchi da Sokoto.
Tobeka ta yi karar Zuma a kotun Majistare da ke Durban inda ta ke neman ya rika biyan ta R14 000 duk wata a matsayin kudin kula da diyar su mai shekaru 14.
Labaran duniya
Samu kari