Tsohon Ministan sufuri kuma mai neman takarar shugaban kasa a karkashin inuwar ADC, Rotimi Amaechi, ya sha alwashin gyara Najeriya cikin shekara hudu.
Tsohon Ministan sufuri kuma mai neman takarar shugaban kasa a karkashin inuwar ADC, Rotimi Amaechi, ya sha alwashin gyara Najeriya cikin shekara hudu.
Shugaba Vladimir Putin ya sanar da kammala hada makamin Sarmat da ya ce sun gwada kuma za a fara aiki da shi a karshen shekarar 2026. Ya ce shi ne mafi hadari.
Malamin addinin Islama daga jihar Kano ya bayyana cewa, Haramun ne yin kasuwancin Bitcoin duba da wasu hujjoji da ya bayyana da suka sa abin ya zama haramun.
Ministan tsaro ya ce mutuwar Idris Deby matsala ce ga kasar nan da makwabta. Bashir Magashi ya ce babu kasar da za ta koka da rashin Idris Deby irin Najeriya.
Tsohon darakta a hukumar tsaro ta farin kaya DSS yace hukumar tasan da duk waɗannan kalaman da Pantami yayi a baya tun kafin naɗinsa a matsayin minista, 2019.
Kasar Amurka ta fidda jerin jihohin da take shawartar 'yan kasar ta da kada su taka a Najeriya kasancewar sun zama me suka zama a matsalolin tsaro a duniya.
Sufetan yan sandan ƙasar nan ya nemi a ƙara ma hukumar yawan kuɗin da take samu domin hukumar ta samu damar sauke nauyin dake kanta na magance matsalolin tsaro.
Wata sabuwa kamar almara, an samu wata kabila dake bautar mijin sarauniyar Ingila, Duke na Edinburgh. Sun ce zai kawo zaman lafiya da jituwa a duniya nan gaba.
Ministan sadarwa da tattalin arziƙin zamani, Isa Pantami, ya halarci taron majalisar zartarwa wanda shugaba Buhari ke jagoranta, duk da ana kiran ya sauka.
Jam'iyya mai mulkin ƙasar nan, APC, ta lashi takobin cewa ba zata bari a ƙarama yan Najeriya farashin litar man fetur ba nan kusa, a cewarta lokacin hakan beba.
Wani jami'in ɗan sanda mai suna, Sunday Erhabor, ya bayyana wani ƙalubale da ya fuskanta a rayuwarsa lokacin yana aikinsa, yace mace ta mareshi a gaban mijinta.
Labaran duniya
Samu kari