Mutum 6 daga cikin wadanda suka nuna sha'awar takarar gwamnan jihar Yobe a Inuwar APC sun garzaya sun gana da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima.
Mutum 6 daga cikin wadanda suka nuna sha'awar takarar gwamnan jihar Yobe a Inuwar APC sun garzaya sun gana da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima.
Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un ya sauya kundin tsarin mulkin kasar domin ba da damar harba makamin nukiliya idan aka kashe shi ko aka nakasa shi a hari.
Ghasoon Najimi, wata malamar makaranta wacce ke kan hanyarta ta zuwa makaranta dauke da kyautuka da niyyar raba musu ta tafka hatsari ta rasa ranta a Saudi.
Ana dab da buda baki, wani mutumi ya garkame mahaifinsa, mahaifiyarsa, 'dansa da 'diyarsa, wadanda ke azumi a gidan a Saudiyya gami da banka wa gidan wuta.
Dan Majalisar Birtaniya daga Jam'iyyar Conservative masu mulki a kasar ya yi murabus a ranar Asabar bayan ya amsa cewa da gangan ya kalli fim din 'batsa' a zaur
Al'ummar da ba musulmi ba mazauna kasar Saudiyya sun yi azumin watan Ramadan tare da musulmi da nufin kara dankon zumunci da abota tsakaninsu da musulmi, rahoto
Wasu 'yan gwagwarmayar kasa Pakistan sun shiga hannu, an yanke musu hukuncin shekaru 5 a gidan yari, cin su tarar SR60,000, tare da haramta musu Hajji da Umra.
Musulmai fiye da miliyan 2 suka yi sallar Tahajjud a daren 27 a Saudi Arabia. Babban limami Sheikh Abdul Rehman Al Sudais ya karanta Kur’ani a wannan dare.
Jami'ai a kasar Saudi sun yi ram da mazauna da masu karya dokar da aka kama suna bara a Makkah, wadanda suka hada da cikin dukkan manyan masallatai 2 Annabi.
Bankin AfDB ya bayyana yadda yakin Rasha v Ukraine zai jawo yunwa, ‘Yan Afrika su shirya domin an yi hasashen za ayi wahalar yunwa da tsadar abinci a shekarar n
Zagabe Chiluza, fitaccen fasto ne daga gabashin Congo, ya bar mutane baki bude bayan ya auri mata hudu a rana daya duk da yana da mata daya da ya fara aure.
Labaran duniya
Samu kari