Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Ma’aikatan NiMet sun fara yajin aiki a dukkanin fadin Najeriya. Ma'aikatan sun yi korafi na karancin albashi da yanayin aiki mai kyau. Sun nemi a dauki mataki.
Wani ɗan majalisar wakilan tarayya, Oluwole Oke, ya fice daga jam'iyyar PDP. Sai dai bai bayyana jam’iyyar da zai koma ba, amma ya nemi mabiyansa da su bar PDP.
Jihar Rivers ce ke da mafi yawan masu dauke da HIV a Najeriya da mutane 208,767, yayin da jimillar masu dauke da cutar a fadin kasa ya kai miliyan biyu.
Rahotanni na nuni cewa Gwamna Siminalayi Fubara na duba yiwuwar sauya sheka zuwa APC domin sulhu da Tinubu. Wannan na zuwa ne bayan ganawarssu a birnin Landan.
IGP Kayode Egbetokun ya haramta tura jami'an MOPOL zuwa tsaron manyan mutane. Ya bukaci a janye su daga ayyukan da ba su dace ba domin dawo da martabar rundunar.
Gwamna Alia ya ce maharan da ke kashe mutane a Benue ba 'yan Najeriya ba ne, suna amfani da AK-47, suna magana da bakon yare, kuma suna da mafaka a Kamaru.
Rundunar ‘yan sandan Kaduna ta ce bindigar mafarauta ce ta kashe yaro dan shekara 12 a Abakpa, ba fashewar bam ba. Ana ci gaba da bincike a kan lamarin.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano ya ce Fafaroma Francis mutum ne mai saukin kai kuma cike da alheri, ya tuna kyautar hula da ya bashi a Vatican a 2020.
’Yan kasuwa, karkashin kungiyar IPMAN sun ce yanzu asara suke yi bayan NNPCL da Dangote sun sauke farashin fetur, yayin da talakawa ke amfana da ragin a kasuwa.
Sani Hamza
Samu kari