Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya kalubalanci masu sukar ayyukan hanyoyi a garuruwan Abuja, yana mai cewa zai yi murabus idan an tabbatar da bayanansa ba daidai ba ne.
Kotun Kolin Najeriya ta yi hukunci a shari'ar tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, da hukumar yaki da cin hanci ta EFCC.
Fasto Ezekiel Dachomo ya ce wasu da ake zargin 'yan ta'adda sun yi masa barazanar kashe shi bayan kashe 'yan uwansa tara a harin da aka kai jihar Filato.
Shugaba Bola Tinubu ya rattaba hannu kan dokar zartarwa kan kadarorin zamani, tare da kafa majalisa domin daidaita dokoki da kare 'yan Najeriya daga damfara.
Rundunar 'yan sandan Sokoto ta ce ta kama mutane bakwai da ake zargi da ta'addanci da garkuwa da mutane, tare da gurfanar da su a kotu don yanke masu hukunci.
Rundunar 'yan sandan Sokoto ta ce ta kwato dabbobi 689 daga hannun barayi, tare da kubutar da mutum takwas da aka sace cikin hare-haren 'yan bindiga.
Shugaba Bola Tinubu ya mika wa Kashim Shettima, takardar da ta tabbatar da tsayar da shi takarar mataimakin shugaban kasa a zaben 2027 da ke tafe karkashin APC.
Tsohon mataimakin shugaban APC na Arewa maso Yamma, Salihu Lukman, ya fice daga jam'iyyar ADC da kawancen 'yan adawa, yana zargin Nasir El-Rufai.
Shugaba Bola Tinubu zai halarci taron Majalisar Dinkin Duniya na 81 a New York, inda zai tattauna kan tsaro, sauye-sauye da hadin gwiwar kasa da kasa.
Sani Hamza
Samu kari