Muhammad Malumfashi
21368 articles published since 15 Yun 2016
21368 articles published since 15 Yun 2016
An bayyana Janar Ahmad Vahidi da ke zama daya daga cikin masu tasiri a Iran a yanzu. An bayyana cewa shi ya zama karfen kafa ga Trump, ya hana shi sakat.
Wani lauya ya bayyana cewa shari’ar Aminu Babba Dan’agundi a Kotun Koli ba ta shafi sarautar Kano ba, kuma ba ta kunshi cire ko mayar da wani sarki ba.
Bisa ga tsarin zaben 2027, jam'iyyar ADC na fuskantar babbam kalubale na rashin shiga zabe matukar kotuk koli ta yi jinkirim yanke hukunci kan karar da ke gabanta.
Hukumar DSS ta gurfanar da tsohon gwamna, Nasir El-Rufai a kotu yau 23 ga Afrilu, 2026, kan zargin yin kutse tare da sauraron kiran wayar NSA Nuhu Ribadu.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi gargadi kan dokar zaben da ta shafi kirga kuri'a ko takardar zabe ba ta dauke da hatimin hukumar zabe (INEC).
Dele Momodu ya ja hankalin matasan Najeriya kan shiga harkokin siyasa, ya ce lokaci ya yi da za su yi aiki tukuri domin gina tubali mai karfi a siyasa.
A labarin nan, za a ji cewa Murtala Sule Garo, sabon mataimakin gwamnan Kano da majalisar dokokin jihar ke ƙoƙarin tantance wa ya yi magana a karon farko.
A labarin nan, za a ji jihohin Arewa takwas da Sanata Abdul Ningi ke ganin ya kamata a hana ayyukan siyasa gabanin zaben 2027 saboda matsalolin rashin tsaro.
An fitar da wasu dalilai da ake ganin cewa sune suka sanya Abba Kabir Yusuf daukar Murtala Sule Garo ya ba shi mataimakin gwamnan Kano duk da zarge-zarge.
Muhammad Malumfashi
Samu kari