Muhammad Malumfashi
21368 articles published since 15 Yun 2016
21368 articles published since 15 Yun 2016
NiMet ta fitar da hasashen yanayin ranar Juma'a, 24 ga Afrilu, 2026, inda ta ce za a samu ruwan sama da tsawa a sassan Najeriya da kuma zafi a yankin Arewa.
Jam'iyyar APC za ta fara sayar da fom din takara daga 25 ga Afrilu, 2026, sannan za ta gudanar da zaben fitar da gwani na shugaban kasa a ranar 23 ga Mayu.
Hukumar INEC ta fara shirin zaɓen 2027 a yau 23 ga Afrilu, 2026, inda ta ba jam'iyyun siyasa wa'adin kwanaki 38 domin gudanar da zaɓukan fitar da gwani.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya gana da tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi. Ya bayyana sabuwar matsayarsa kan siyasa.
Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
Majalisar dattawan Najeriya ta yi zama domin tantance Muttaqha Rabe Darma a matsayin Minista. Majalisar dattawan ta tabbatar da nadin da Bola Tinubu ya yi masa.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya umurci sojojin ruwa su harbe duk jirgin Iran da ke shimfida bam a mashigin Hormuz, yana mai jaddada cikakken iko.
Rundunar sojin Amurka ta kame jiragen man Iran guda uku a tekun Asiya a ranar 22 ga Afrilu, 2026, a matsayin martani ga katsalandan din Iran a mashigar Hormuz.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da nadin Muttaqha Darma a matsayin sabon ministan harkokin gidaje na tarayya bayan nadin da Bola Tinubu ya masa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari