Muhammad Malumfashi
21516 articles published since 15 Yun 2016
21516 articles published since 15 Yun 2016
Gwamnatin jihar ta aika da sakon gargadi ga tubabbun 'yan bindigan da suka ajiye makamansu. Ta ce za su fuskanci hukunci idan suka saba alkawari.
Yan Majalisar dokokin kasar Iran sun kaɗa kuri'ar amincewa da Ali Madanizadeh a matsayin sabon ministan tattalin arziki da kudi don shawo kan matsalolinta.
Isra'ila ta farmaki gidan talabijin mallakin gwamnatin Iran a Tehran yayin watsa shirye-shirye. Iran ta yi Allah wadai da tare da yin kira ga MDD ta dauki mataki.
Iran ta kai hari da makamai masu linzami kan Isra'ila, wanda ya kashe mutane takwas. Isra'ila ta gargadi mazauna Tehran da su fice daga garin, ta karya lagon Iran.
Cibiyar CPPE ta bayyana cewa za ta samu tagomashi ta fannin fitar da ɗanyen mai sakamakon yakin Isra'ila da Iran, amma ta ce akwai matslolin da za su biyo baya.
Firaministan kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya bukaci mazauna birnin Tehran na kasar Iran da gaggauta ficewa yayin da ake ci gaba da kai hare-hare.
PENGASSAN ta zargi dillalan fetur da tsadar mai, duk da faduwar farashin danyen mai a duniya. Kungiyar ta ce ya kamata fetur ya koma N700 zuwa N750.
Gwamna Alia ya tattauna da Tinubu da Akume kan rikicin Binuwai. An nemi sulhu don dakatar da kisan gilla da mayar da zaman lafiya tsakanin makiyaya da manoma.
Tsohon hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Aliyu Audu, ya bayyana cewa zai yi aiki tukuru don ganin an kawo karshen mulkinsa a zaben shekarar 2027.
Muhammad Malumfashi
Samu kari