Muhammad Malumfashi
21471 articles published since 15 Yun 2016
21471 articles published since 15 Yun 2016
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bugi kirji kan abubuwan ci gaba da ya kawo musamman dakile cin hanci da rashawa tun bayan hawansa mulki a Najeriya.
A labarin nan, za a ji fitaccen lauya, Barista Abba Hikima da marubuci, Aliyu Jalal sun dura a kan gwamnatin Kano kan kare hadimin Abba daga zargin almundahana.
Jirgin kasa daga tashar Rigasa, Kaduna zuwa Abuja ya kife a safiyar Talata, daruruwan fasinjoji sun shiga firgici yayin ake jiran karin bayani kan dalilin hatsarin.
Tsohon shugaban hukumar NILEST na kasa, Farfesa Muhammed Kabir Yakubu ya bukaci shugabannin Arewaau tashi tsaye wajen farfado da harkar jima yankinsu.
Wata tsohuwar ‘yar takarar a jam'iyyar Republican, Valentina Gomez, ta tayar da hargitsi a taron da Musulmi ke yi a Capitol, Texas na kasar Amurka.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gana da Hausawan da aka rusa wa kasuwa da wuraren zama a jihar Legas. Ya bayyana cewa za a yi kokarin magance matsalolinsu.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kaduna ta samo rancen $25.35m daga kasar Kuwait a wani yunkuri da tabbatar da yaran jihar sun samu zuwa makaranta.
Hukumar INEC bayyana cewa jihar Osun ce ta farko a rajistar zaben 2027. Jihar Legas ta zamo ta biyu yayin da Kaduna ta zamo ta 1 a Arewa. Babu labarin Kano.
APC reshen Edo ta dakatar da Hon. Valentine Asuen bisa zargin karya doka da haddasa rarrabuwar kai, tana jaddada muhimmancin ladabi da dimokuraɗiyya a jam’iyya.
Muhammad Malumfashi
Samu kari