Ibrahim Yusuf
4245 articles published since 03 Afi 2024
4245 articles published since 03 Afi 2024
An fitar da jerin jami'o'i mafi nagarta a Najeriya a 2026. Jami'ar Bayero da ke Kano ta zo ta uku yayin da jami'ar ABU ta zamo ta shida. Jami'ar Ibadan ce ta daya.
Fadar shugaban kasa ta karyata rahoton bankin duniya da ya ce talakawa miliyan 129 ne a Najeriya duk da tsare tsaren shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Hukumar yankin birnin tarayya Abuja (AMAC) ta ce ba gudu ba ja da baya wajen karbar haraji daga mutanen da ke da radiyo da talabijin a gida ko wuraren aiki.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, Kashim Shettima, Sarkin Musulmi, gwamna Bababagna Zulum sun halarci taron tattali domin jawo masu zuba jari a Bauchi.
Akalla ministoci shida a Najeriya suka shiga badakalar takardun karatu a Najeriya. Wasu daga cikin ministocin sun kare kansu wasu kuma sun yi murabus daga ofis.
Tashsar tsandaurin Dala ta fitar da rahoto kan zargin Abdullahi Ganduje da iyalansa da mallakar wani sashe na tashar da aka yi. Ta ce bita da kullin siyasa ne.
Shugaban Amurka ya sanar da cewa an cimma yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Hamas da Isra'ila. Ya ce ana fatan hakan zai kawo karshen kashe Falasdinawa.
Shugaban hukumar alhazai ta kasa, NAHCON, Farfesa Abdullahi Sale Usman ya amsa gayyatar hukumar EFCC kan zargin karkatar da Naira biliyan 50 a Hajjin 2025.
Rundunar sojan Najeriya ta tabbatar da rsuwar Laftanar Samson Haruna a Akwa Ibom bayan matar shi ta kona shi da fetur bayan sun yi rigima a cikin gida.
Ibrahim Yusuf
Samu kari