Ibrahim Yusuf
5660 articles published since 03 Afi 2024
5660 articles published since 03 Afi 2024
NiMet ta yi hasashen hadari da ruwan sama na kwanaki uku a Najeriya, tare da gargadin jama'a su yi taka-tsantsan saboda iska mai ƙarfi da ambaliyar ruwa.
Abdul El-Sayed ya lashe tikitin Sanatan Democrats a Michigan bayan ya doke Haley Stevens, kuma zai fafata da Mike Rogers a zaɓen Nuwamba mai muhimmanci.
Nyesom Wike ya ce Cardinal Onaiyekan ba ya nuna tsaka-tsaki kan siyasa, yayin da Ƙungiyar Matasan Arewa da Middle Belt Forum suka fito suka kare malamin.
Dr. Ibrahim Jalo Jalingo ya sanar da taron International Conference na Izala a Abuja tare da gayyatar Sheikh Sani Yahaya Jingir, lamarin da ya jawo martanin jama'a.
Dubban Falasɗinawa sun yi jana'izar mutum 112 da aka gano bayan kusan shekaru uku a ƙarƙashin baraguzan gine-gine a Gaza, yayin da daruruwa ke ci gaba da ɓacewa.
DHQ ta faɗaɗa tsarin karɓar miƙa wuya ga masu ɗauke da makamai zuwa Kudu maso Gabas da sauran yankuna, tare da tabbatar da babu wa'adin ajiye makamai.
Rahoto ya nuna Amurka ta yi amfani da kusan kashi 80% na makaman THAAD bayan yaƙin Iran, lamarin da ya sa aka gargadi Trump kan ƙarancin makamai.
Rashida Tlaib ta lashe zaɓen fidda gwani na Democrat a Michigan da rinjaye, lamarin da ya ba ta tikitin sake neman kujerarta a Majalisar Wakilan Amurka.
Donald Trump ya gargadi Iran da sake kai hari idan ba a buɗe mashigar Hormuz ba, yayin da Tehran ta musanta tattaunawa kai tsaye da Amurka kan rikicin.
Ibrahim Yusuf
Samu kari