Ibrahim Yusuf
5341 articles published since 03 Afi 2024
5341 articles published since 03 Afi 2024
Jirgin sojin Amurka samfurin B-52 ya yi hadari. An ruwaito cewa mutum 8 da ke cikin jirgin sun mutu. An yi amfani da irin jirgin a yakin Amurka da Iran.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya sanar da cewa a yau Talata, 16 ga Yunin 2026 aka shiga sabuwar shekarar hijira ta 1448 a Najeriya bayan ganin wata da aka yi.
Kasar Rasha ta harba makamai masu linzami sama 70 da jirage marasa matuka 611 zuwa kasar Ukraine a daren Lahadi. Gobara ta tashi a birnin Kyiv na Ukraine.
Daftarin sulhun da aka yi tsakanin Iran da Amurka ya nuna cewa za a saki dala biliyan 24 na Iran kafin a cimma yarjejeniya ta karshe da za a yi a wajen tattaunawa
Mutane wasu kauyuka 26 a jihar Sokoto sun bayyana cewa 'yan bindiga sun hana su noma har sai sun bia harajin da aka kakaba masu a damunar bana ta 2026.
Tsohon hafsun sojin kasa a Najeriya, Tukur Yusuf Buratai ya yi gargadi ga hukumomi bayan mutuwar Janar Rabe Abubakar a hannun masu garkuwa da mutane.
Shugabannin duniya sun yi maraba da yarjejeniyar da Iran da Amurka suka kulla. Kasahsen Truari na E4 sun amince su cirewa Iran takunkumi saboda yarjejeniyar.
Wani jami'i matatar Dangote ya sanar da cewa yana fatan farashin man fetur zai sauko a Najeriya bayan cimma yarjejeniyar Amurka da Iran da bude Hormuz.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa sun cimma yarjejeniya da Iran a ranar Lahadi, 14 ga Yunin 2026. Za a bude Hormuz. Mai ya fara sauka a duniya.
Ibrahim Yusuf
Samu kari