Ibrahim Yusuf
5307 articles published since 03 Afi 2024
5307 articles published since 03 Afi 2024
Jam’iyyun adawa za su taru a Abuja domin tattauna haɗin kai da dabarun kayar da Tinubu a 2027, yayin da PDP ta ƙi shiga taron da G-100 ta shirya.
Atiku Abubakar ya soki tafiyar Bola Tinubu Turai domin hutu, yana cewa Najeriya na cikin matsaloli yayin da shugaban ya zaɓi tafiya maimakon magance su.
Iran ta kai hari kan sansanonin Amurka a Jordan bayan harin Larak, yayin da Tehran ta yi barazanar mayar da martani mai tsanani kan duk wani sabon hari.
Wani Kirista dan kasar Masar ya shiga gasar Alƙur’ani domin lashe Umrah kyauta ga maƙwabciyarsa Musulma, wadda ta daɗe tana mafarkin yin aikin Umrah.
Rasha ta gwada makamin ICBM mai ɗaukar nukiliya bayan ziyarar shugaban CIA na Amurka zuwa Moscow, yayin da sabon harin Ukraine ya kashe mutane 37.
Tinubu ya shigar da ƙara a kotun Amurka domin hana sakin bayanan FBI da sauran hukumomi kan zarge-zargen safarar miyagun ƙwayoyi da suka shafe shi.
Ambaliyar ruwa a Nepal da China ta kashe mutane 633, yayin da kusan 3,000 suka ɓace, ciki har da ma’aikata, da masu yawon buɗe ido zuwa kasashen.
An ji karar harbe-harbe da fashe-fashe a Yamai, inda aka kai hari Base 101 da filin jirgin sama, yayin da jami’an tsaro suka ce sun shawo kan lamarin.
Google description: ADC ta ce ba ta buƙatar haɗin gwiwar jam’iyyun adawa don kayar da Tinubu a 2027, yayin da OK Movement ta ƙi haɗewa da wata ƙungiyar siyasa.
Ibrahim Yusuf
Samu kari