Ibrahim Yusuf
5307 articles published since 03 Afi 2024
5307 articles published since 03 Afi 2024
Sheikh Muhammadu Sani Yahaya Jingir ya jagoranci sallar jana'izar Malam Muhammadu Anchau a birnin Jos bayan rasuwar fitaccen malamin addinin Musulunci.
Rahoton SBM Intelligence ya bayyana cewa an sace mutum 7,825 tare da kashe 1,142, yayin da aka biya Naira biliyan 7.8 a matsayin kudin fansa cikin shekara guda.
Gwamnan Kaduna Uba Sani ya ce Shugaba Bola Tinubu zai samu tsakanin kashi 70 zuwa 80 cikin 100 na kuri'un jihar Kaduna a zaben shugaban kasa na 2027.
Atiku Abubakar ya ce zai sake bude iyakokin Najeriya da raya tashoshin ruwa na Kudanci domin bunkasa kasuwanci da saukaka jigilar kaya idan ya ci zabe.
Ratko Mladic, tsohon janar na Bosniya da aka yankewa hukuncin daurin rai da rai kan kisan kare dangi da laifukan yaki, ya mutu yana da shekaru 84.
Dan majalisar tarayya, Abdulmumin Jibrin Kofa ya ce APC ba za ta bar wa jam’iyyun adawa kujera ko daya a Kano ba yayin babban zaben Najeriya na shekarar 2027.
Omoyele Sowore ya ce shi kadai zai iya dawo da tallafin man fetur, yayin da Atiku Abubakar ya bukaci gwamnatin Tinubu ta bayyana yadda aka kashe kudaden tallafin.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa nan gaba kadan za a fara samun kudin sufuri a Najeriya bayan z=wani zama da ya yi gwamnonin APC a Abuja.
ADC ta bukaci a kama shugaban Kuje, Danjuma Shekwolo, kan kalaman da ya yi na cewa masu kin goyon bayan APC su bar yankin. Amnesty ta gargade shi.
Ibrahim Yusuf
Samu kari