Ibrahim Yusuf
5307 articles published since 03 Afi 2024
5307 articles published since 03 Afi 2024
Shugaban APC na Yobe Muhammad Gadaka ya ba da haƙuri tare da janye kalaman da ya yi na cewa matan aure su rabu da mazansu idan sun hana su zaɓen APC.
Gwamna Ahmadu Fintiri ya buƙaci shugabannin Arewa su daina zargin Shugaba Bola Tinubu kan tsaro, yana mai cewa lokaci ya yi da za a fuskanci gaskiya.
Ministan tsaro Christopher Musa ya bayyana cewa Shugaba Tinubu da APC za su sake lashe zaben shugaban kasa da na Kaduna a 2027, tare da kare manufofin gwamnati.
Ministan tsaro Christopher Musa ya fadi yadda dakarun soji ke ceto mutanen da aka sace ba tare da kashe 'yan ta'adda ba ta hanyar katse musu hanyoyin abinci da fetur
Atiku Abubakar ya bukaci Shugaba Tinubu ya janye daga takarar 2027 ko ya fuskanci kaye, sannan ya nemi gafarar 'yan Najeriya kan batun tallafin fetur.
Peter Obi na jam'iyyar NDC ya bayyana cewa a shirye yake ya mutu domin kare kuri'unsa a zaben 2027, yayin da Kwankwaso ya yi gargadi kan kuskuren zabe.
Rundunar 'yan sandan Kaduna ta kwato dalolin bogi, makamai, da motoci biyu da aka sace gami da kama wadanda ake zargi a farmaki daban-daban a jihar.
Ministan tsaro Christopher Musa ya zargi tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai da raba jihar gida biyu da aikata rusau, yayin da yake yaba wa gwamna Uba Sani.
Daliban jami'ar ABU Zaria sun ƙera sandar tafiya ga makafi da ke gano cikas, ramuka da ruwa, tare da aika SMS ga mai kula da mai amfani idan ya buƙaci taimako.
Ibrahim Yusuf
Samu kari