Ibrahim Yusuf
5307 articles published since 03 Afi 2024
5307 articles published since 03 Afi 2024
Gwamnan jihar Kano Abba Yusuf ya yi Allah-wadai da hare-haren 'yan bindiga a kananan hukumomi hudu, tare da alkawarin daukar matakan karfafa tsaro.
Gwamnan Nasarawa Abdullahi Sule ya ce Tinubu yana sane da wahalhalun 'yan Najeriya, yayin da ya bayyana matakan rage radadin matsin tattalin arziki.
Gwamnan jihar Akwa Ibom Umo Eno ya ce ya taba samun N10m a wata daga sayar da kosai da burodi, amma wani mai suka ya kalubalanci gaskiyar adadin.
Takutaha biki ne da Hausawa ke gudanarwa ranar bakwai bayan Maulidi. Mun hada rahoto kan asalin kalmar Takutaha da dalilin da ya sa ake bikin a ranar.
Kungiyar Red Crescent ta Iran ta buƙaci ICC ta binciki harin Amurka kan bikin aure a Kuhestak, wanda ya kashe mutane huɗu tare da jikkata wasu 67.
Rahoto ya ce Rasha na taimakawa Iran a sirrance wajen haɓaka makamai masu linzami masu saurin wuce sauti domin kai hare-haren teku da da ta ƙasa.
Kasar Peru ta yanke hulɗar diflomasiyya da Iran, tana zargin Tehran da ƙara rikicin Gabas ta Tsakiya, takaita zirga-zirgar Hormuz da hana binciken nukiliya.
Bola Tinubu ya taya Shettima murnar cika shekaru 60, yana mai bayyana shi a matsayin ɗan kishin ƙasa, abokin amintacce kuma jigo wajen nasarar Renewed Hope.
Robert Kiyosaki, marubucin Rich Dad Poor Dad, ya ce ana binsa bashin dala biliyan 1.2 daga harkokin gidaje, amma tsohuwar matarsa ta ce ba duka bashin ake binsa ba.
Ibrahim Yusuf
Samu kari